Sabon wa’adin shugabancin kasar Congo Brazzaville

Sauti 20:19
Shugaban Congo Brazaville Sassou Nguesso.
Shugaban Congo Brazaville Sassou Nguesso. © AP - Francois Mori

Shugaba Nguesso, mai shekaru 77 a duniya, ya yi rantsuwar kama aiki ne domin yin wa’adin mulki na shekaru 5, a daidai lokacin da yake daf da cika shekaru 37 a kan karagar mulkin kasar da ke yankin tsakiyar Afirka.Garba Aliyu a cikin shirin Mu zagaya duniya ya mayar da hankali ga bikin rantsar da Shugaba Nguesso a Brazzaville.