Bitan labaran mako: Tsananta hare-haren ta'addanci a Najeriya

Sauti 20:03
Shugabannin hafsoshin tsaron Najeriya a fadar gawamnatin kasar dake Abuja  yayin ganawar gaggawa kan tsaro ranar 30 ga watan Afrelun 2021 da shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Shugabannin hafsoshin tsaron Najeriya a fadar gawamnatin kasar dake Abuja yayin ganawar gaggawa kan tsaro ranar 30 ga watan Afrelun 2021 da shugaban kasa Muhammadu Buhari. © Presidency of Nigeria

A cikin shirin "Mu Zagaya Duniya" na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman nasarori da shugaban Amurka Joe Biden ya samu a kwanakin farko dari da yayi da kuma halin rashin tsaro da ake fama da shi a Najeriya.