Dalilan da suka haddasa tawaye a kasar Chadi

Sauti 20:04
Wasu sojojin kasar Chadi a birnin N'Djemena.
Wasu sojojin kasar Chadi a birnin N'Djemena. AP - Jerome Delay

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson ya tattauna kan batutuwa da dama da suka hada da waiwaye kan yadda tawaye ya samo asali a kasar Chadi.