Bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon da ya gabata

Sauti 20:14
Yankin Gaza da Isra'ila ke wa ruwan bama-bamai.
Yankin Gaza da Isra'ila ke wa ruwan bama-bamai. REUTERS - MOHAMMED SALEM

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya yi mana bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, ciki har da luguden wuta da Isra'ila ke ci gaba da yi a yankin Falasdinawa. A yi sauraro lafiya.