Bitar labarun mako: Sashin Hausa na RFI ya cika shekaru 14 da kafuwa

Najeriya: RFI Hausa na bikin cika shekaru 14 kuma tana farin ciki tare da masu sauraron ta sama da miliyan 10.
(21-05-2021)
Najeriya: RFI Hausa na bikin cika shekaru 14 kuma tana farin ciki tare da masu sauraron ta sama da miliyan 10. (21-05-2021) © Dr Meddy

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria, ya mayar da hankali ne kan bikin cika shekaru 14 da kafuwa na gidan rediyon Sashin Hausa na RFI.