Macron bai gamsu da yin watsi da bukatar tattaunawa da Rasha da EU ta yi ba

Shugaban Faransa Emmanuel Macron a wajen taron EU.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a wajen taron EU. John Thys POOL/AFP

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba wasu daga cikin mahimman abubuwan da suka auku a makon da ya gabata, ciki har da rashin gamsuwa da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi da watsi da batun tattaunwa da Rasha da Tarayyar Turai ta yi.