Mu Zagaya Duniya

Bitar mahimman labaran makon jiya: Halin da ake ciki a game da rigakafin Korona

Sauti 20:15
Masana sun yi amannar cewa rigakafi zai rage yawan mace mace na masu fama da Korona.
Masana sun yi amannar cewa rigakafi zai rage yawan mace mace na masu fama da Korona. ALEX WONG GETTY IMAGES NORTH AMERICA/AFP

Garba Aliyu Zaria ya kawo mana bitar labaran abubuwan da sukan gudana a makon da ya gabata da suka hada da halion da ake ciki a game da yaduwar sabon nau'in annobar Covid-19.