Gwajin noman goro ya samu nasara a garin Maradi dake Jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar:
Sauti 20:05
A wannan makon, shirin yayi tattaki zuwa garin Maradi dake Jamhuriyar Nijar, inda aka fara noman goro, Cikin shirin za a ji tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan noma da amfanin goron, da kasuwancinsa, sannan da matsayi ko makomarsa wajen al’adu, tare da da kuma muhummancinsa wajen sarrafa nau’ikan ababen sha irinsu Coca Cola da Pepsi.