Hadeja na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa da zata iya tada garin - Rahoto

Sauti 18:49
Ambaliyar ruwa a Patani dake yankin Naija Delta a Najeriya 15, ga watan Oktoba 2012.
Ambaliyar ruwa a Patani dake yankin Naija Delta a Najeriya 15, ga watan Oktoba 2012. Reuters/路透社

Shirin Muhallin ka Ruyuwar ka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yada zango ne garin Hadeja dake jihar Jigawa na arewacin Najeriya, inda rahoton masana kimiya ya nuna cewa garin na fusknatar barazanar mummunar ambaliyar ruwa, wadda zata iya kaiwa ga tashin garin baki dayan sa…