Illolin da leda ke haifar wa muhalli

Sauti 20:01
Wani wajen zubar da shara cike da ledodi.
Wani wajen zubar da shara cike da ledodi. CC0 Public Domain

Shirin a wannan lokaci ya sake yin waiwaye ne kan illolin da leda ke haifarwa ga muhalli sakamakon yadda ake yasar da ita ba tare da damuwa ko neman sanin irin matsalolin da za ta iya haifarwa ba, musamman ga kasar noma da ma lafiyar jikin dan adam, sai kuma gurbata muhallinsa idan aka kai ga kona ta.