Ranar muhalli ta duniya: Halin da muhalli ke ciki

Sauti 20:00
Karuwar zafi sakamakon sauyin yanayi yana sanadin mutuwar mutane.
Karuwar zafi sakamakon sauyin yanayi yana sanadin mutuwar mutane. © Wikimedia Commons

Shirin wannan makon tare da Nura Ado Suleiman zai yi duba ne kan ranar Muhalli ta duniya da majalisar dinkin duniya ta ware domin jan hankali kan halin da muhallin dan adam ke ciki da kuma tasirin matsalolin sauyin yanayi ke janyowa muhallin, gami da gudanar da taruka kan yadda za a shawo kan matsalar a ranar 5 ga watan Yunin kowace shekara.