Rayuwata kashi na 112 ( Mata da dandalin sada zumunta na zamani)

Sauti 10:03
Akasarin matan aure na amfani da dandalin sada zumunta don sada zumunci ko kasuwanci.
Akasarin matan aure na amfani da dandalin sada zumunta don sada zumunci ko kasuwanci. DENIS CHARLET AFP/File

A cikin shirin rayuwata na wannan makon, Zainab Ibrahim ta yi nazari ne a kan yadda mata ke amfani da dandalin sada zumunta na zamani dabam dabam kamar su Twitter, Instagram, Facebook da sauran su, da kuma irin tasirin da suke yi a zamantakewar aure.