Rayuwata

Rayuwata kashi na 114 (Ra'ayoyin masu sauraro)

Sauti 10:01
Wata wayar Salula dake nuna shafin kafar sadarwar Google.
Wata wayar Salula dake nuna shafin kafar sadarwar Google. REUTERS/Robert Galbraith

Shirin 'Rayuwata' na wannan rana yayi bita ne tare daukar ra'ayoyin masu sauraro kan shirye-shiryen da suka gabata a mako mai karewa.