Rayuwata

Rayuwata kashi na 115 (Ruwan sha)

Sauti 10:03
Wata yariya dauke da ruwan sha .
Wata yariya dauke da ruwan sha . AFP - ISSOUF SANOGO

A cikin shirin Rayuwata, Zeinab Ibrahim ta mayar da hankali tareda duba halin da jama'a suka shiga musaman irin  ruwan da suke amfani da su a gidajen su.Ko suna kula da lafiyar su ta hanyar amfani da ruwa masu kyau.