Rayuwata kashi na 116 (samarwa mata sana'o'in dogarao da kai)

Sauti 10:01
Wasu mata Eritrea gab da iyakar Habasha.
Wasu mata Eritrea gab da iyakar Habasha. EDUARDO SOTERAS AFP/File

Shirin na yau Litinin tare da Zainab Ibrahim ya duba tasirin baiwa mata sana'o'in dogaro da kai dai dai lokacin da matan musamman a yankunan karkara na kasashe masu tasowa ke fama da matsalar zaman kashe wando wanda ke matukar tasiri wajen kara talauci baya ga kassara al'umma.