Rayuwata kashi na 117 (Lalurar yoyon fitsari a tsakanin mata)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin Rayuwata na wannan lokaci ya tattauna kan lalurar. yoyon fitsari a tsakanin mata, musamman masu kananan shekaru.