Rayuwata

Ra'ayoyin masu saurare a cikin shirin Rayuwata

Sauti 10:03
Wata yar kasuwa a kasuwar Mile 12 dake birnin Lagos -Nigeria
Wata yar kasuwa a kasuwar Mile 12 dake birnin Lagos -Nigeria © RFI Hausa

A yau shirin Ruyawata dake magana kan rayuwar mata zalla ya ba masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu ne kan shirye shiryen da suka gabata.