Rayuwata

Rayuwata kashi 120 (lalurar minshari daga dan Adam)

Sauti 10:02
Wasu daga cikin mata masu kiba a Amurka
Wasu daga cikin mata masu kiba a Amurka Reuters/Lucas Jackson

Barci dai kamar yadda kowa ya sani,al'ada ne ga kowane dan Adam,abinda ya sa ake dagawa mutun kafa a dukyanayin da aka same shi a yayin da yake barci,saboda ba ya cikin hayyacin shi a wannan lokaci,kuma daya daga cikin abubuwan  da mai shi ke yi shine  minshari.

Talla

Minshari dai wani sauti ne da kan fita ta makogoron dan Adam lokacin fitar numfashi,hakan kuwa na faruwa ne sakamakon wani tsiron nama da kn toshe bakin makogaron da iska ke fita.

Zeynab Ibrahim na dauke da bayanai a kai tareda masu ruwa da tsaki a sashen kiwon lafiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.