Rayuwata kashi na 122 ( kalubalen cutar sankarar mama ga mata )

Sauti 10:02
Wata Uwa mai shayarwa.
Wata Uwa mai shayarwa. AFP

Shirin Rayuwata kenan a wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari kan kalubalen da mata kan fuskanta idan sun gamu da matsalar cutar sankarar Mama, cutar da kan kassara rayuwarsu tare da sanyasu tunanin mutuwa a ko da yaushe.