Rayuwata

Shirin Rayuwata kashi na 125 ( muhimmancin tsabtar Muhalli ga Mata)

Sauti 10:00
Matan yankin Diyarbakir na kasar Tukiya  na bukin ranar mata cikin shigen al'adun su na gargajiya a ranar 8 ga watan ,Maris na shekarar 2021
Matan yankin Diyarbakir na kasar Tukiya na bukin ranar mata cikin shigen al'adun su na gargajiya a ranar 8 ga watan ,Maris na shekarar 2021 REUTERS - SERTAC KAYAR

Shirin Rayuwata da ke mayar da hankali kan al'amuran da suka shafi Mata zallah a yau Juma'a ya mayar da hankali kan muhimmancin tsabtar muhalli ga Mata iyayen gida tare da Zainab Ibrahim, Ayi saurare Lafiya.