Rayuwata

Rayuwata kashi na 128 ( Halin da Yara ke shiga bayan mutuwar mahaifansu)

Sauti 10:00
Wani gidan kula da Marayu a Jamhuriyyar Congo.
Wani gidan kula da Marayu a Jamhuriyyar Congo. AFP PHOTO / LIONEL HEALING

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim ya tabo halin da kananan yara kan tsinci kansu bayan rasuwar mahaifansu, inda ya tabo yadda gwagwarmayar karatunsu tarbiyyarsu da kuma zamantakewarsu. A yi saurare Lafiya.