Rayuwata kashi na 45 ( Zubewar gashin mata)

Sauti 10:01
Yadda ake yi wa wata baturiya gyaran gashinta.
Yadda ake yi wa wata baturiya gyaran gashinta. Gints Ivuskans AFP

Shirin Rayuwata ya yi nazari ne game da gashin 'ya'ya mata da kuma yadda yake kara musu kyau. Shirin ya kuma duba dalilan zubewar gashi ga mata da yadda za a magance matsalar. 

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.