Rayuwata

Rayuwata kashi na 53 ( Maraicin 'ya'ya mata)

Sauti 10:00
Ana kafa gidajen marayu a wurare da dama domin taimaka wa rayuwarsu
Ana kafa gidajen marayu a wurare da dama domin taimaka wa rayuwarsu AFP PHOTO / LIONEL HEALING

Shirin Rayuwata ya yi nazari ne kan yadda za a ceto rayuwar kananan yara marayu don ganin ba su shiga cikin halin tagayyara da lalacewar tarbiya ba a tsakanin al'umma.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.