Rayuwata

Rayuwata kashi na 6 ( Yadda dan kishiya ke shan azaba)

Sauti 10:00
Matsalar musguna wa kananan yara da kishiyoyi ke yi ta zama ruwan dare a kasashen Afrika.
Matsalar musguna wa kananan yara da kishiyoyi ke yi ta zama ruwan dare a kasashen Afrika. REUTERS/Stuart Price

Shirin Rayuwata kashi na 6 ya tattauna ne kan yadda wasu mata ke musguna wa 'ya'yan kishiya. A kwanan nan ne aka gano wani yaro da kishiyar mahaifiyarsa ta daure shi a garken dabbobi har sai da rayuwarsa ta koma irin ta awaki domin kuwa abincinsu yake ci.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.