Rayuwata

Rayuwata kashi na 62 ( Alakar 'yar aiki da mai gida)

Sauti 10:01
Alakar mai gida da 'yar aiki na haddasa mutuwar aure
Alakar mai gida da 'yar aiki na haddasa mutuwar aure © AP/Rafiq Maqbool

Shirin Rayuwata ya yi nazari ne kan yadda mata 'yan aiki ke jan hankalin mai gida, lamarin da a mafi tarin lokuta ke haddasa mutuwar aure. 

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.