Rayuwata

Rayuwata kashi na 130 ( muhimmancin motsa jiki ga mata masu ciki)

Sauti 10:02
Masana kiwon lafiya na ci gaba da jan hankalin mata game da muhimmancin motsa jiki a lokacin da suke da juna biyu.
Masana kiwon lafiya na ci gaba da jan hankalin mata game da muhimmancin motsa jiki a lokacin da suke da juna biyu. © Pixabay

Shirin rayuwata na yau Juma'a tare da Zainab Ibrahim ya tabo muhimmancin motsa jiki ga mata masu juna biyu da kuma alfanunsa ga lafiyarsu. Ayi saurare Lafiya.