Rayuwata kashi na 131 (Ranar ruwa ta duniya)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:03
Shirin Rayuwata na wanna lokaci ya tattauana kan ranar ruwa ta Duniya da Majalisar Dinkin Duniya ta ware. Shirin ya tattauna da wasu 'yan gudun hijira da suka fuskanci matsalar karancin ruwan sha mai tsafta.