Rayuwata kashi na 132 (Zaluntar maras gata)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:04
Shirin Rayuwata na wannan lokaci ya tattauna kan yadda ake zaluntar maras karfi a duk lokacin da ya fuskanci take hakkin dan adam daga mai hannu da shuni.