Rayuwata kashi na 134 ( Ra'ayoyin masu saurare)

Sauti 10:00
Tattaunawa kan muhimancin noma da hanyoyi samar da ruwa
Tattaunawa kan muhimancin noma da hanyoyi samar da ruwa RFI

A cikin shirin Rayuwata, yau take ranar jin ra’ayoyin wasu daga cikin ku masu saurare, kan wasu muhimman batutuwa da shirin ya gabatar muku a cikin wannan mako.Zeinab Ibrahim ta tattaro ra'ayoyin wasu daga cikin masu saurare kamar dai yada zaku ji.

Talla

Haka zalika a cikin wannan shiri za a saurari tattauna a kan ranar 22 ga watan Maris na kowace shekara da majalisar dinkin duniya ta ware,  domin bukin ranar ruwa ta duniya da nufin yin dubi ga matakai da ake bi na samar da isashen tsabtacacen ruwan sha da kuma tattalin sa yadda zai wadaci al'ummar duniya. a kan haka muka gayyaci wata ‘yar gudun hijira inda ta bayyana mana yadda lamarin ya shafe ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.