Rayuwata

Rayuwata kashi na 134 ( Ra'ayoyinku kan maudu'in da ya gabata)

Sauti 10:00
Shirin a yau na baku damar tofa albarkacin bakinku ne.
Shirin a yau na baku damar tofa albarkacin bakinku ne. Pixabay/thiagocaribe

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim, kamar yadda ya saba a kowacce Alhamis yana baku damar tofa albarkacin bakinku ne kan mau'du'an da suka gabata a kwanakin makon nan. Ayi saurare Lafiya.