Rayuwata kashi na 135 (Huda sassan jiki domin kwalliya)

Sauti 10:01
Yadda wasu ke huda sassan jikinsu domin kwalliya a kasar India
Yadda wasu ke huda sassan jikinsu domin kwalliya a kasar India ASSOCIATED PRESS - Wong Maye-E

Shirin Rayuwata na wannan lokaci ya tattauna kan al'adar huda jiki domin yin kwalliya a tsakanin mata da ma maza a wasu lokutan.