Rayuwata kashi na 137 ( Yadda kudi ke barazana ga zamantakewar aure)

Sauti 10:00
Kudi na matsayin babban abin tasiri a rayuwar aure ba kadai tsakanin al'ummar hausawa ba.
Kudi na matsayin babban abin tasiri a rayuwar aure ba kadai tsakanin al'ummar hausawa ba. © AFP - Pius Utomi Ekpei

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya yi duba kan yadda kudi ke taka muhimmiyar rawa wajen gyarawa ko kuma bata zamantakewar aure ba kadai a al'ummar hausawa ba, har da sauran al'adu.