Rayuwata kashi na 140 (Kalubalan da mata ke fuskanta yayin alkalancin wasanni)

Sauti 10:00
Bibiana Steinhaus alkaliyar wasan da aka fafata tsakanin Amurka da Japan a wasan kwallon kafar mata ta gasar Olympics da ta gudana a birnin London. 2010.
Bibiana Steinhaus alkaliyar wasan da aka fafata tsakanin Amurka da Japan a wasan kwallon kafar mata ta gasar Olympics da ta gudana a birnin London. 2010. © REUTERS

Shirin Rayuwata na wannan lokaci ya tattauna kan kalubalen da mata ke fuskanta yayin cudanya da maza a fannoni daban daban musamman a fagen wasanni da alkalancinsa.