Rayuwata kashi na 143 ( Yadda Mata ke ayyukan kwangila a Nijar)

Sauti 10:01
Mata sunbi sahun takwarorinsu maza wajen samun kwangilar ayyuka a Jamhuriyyar Nijar.
Mata sunbi sahun takwarorinsu maza wajen samun kwangilar ayyuka a Jamhuriyyar Nijar. Pius Utomi Ekpei AFP/Archivos

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim ya tabo yadda Mata ke taka muhimmiyar rawa wajen karbar kwangila a Jamhuriyyar Nijar, sabanin wasu kasashe da kan hana mata damar ta aiwatar da kwangila a matakan gwamnatoci.