Rayuwata kashi na 146 ( kalubalen haifar tagwaye ga Mata)

Sauti 10:00
Wata Uwa bayan yi mata tiyata tare da fitar mata da tagwayen jarirai.
Wata Uwa bayan yi mata tiyata tare da fitar mata da tagwayen jarirai. REUTERS/Stringe

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim ya duba kalubale da kuma farin cikin da ke tattare da rainon tagwaye, nau'in yaran da wasu ke kallo a matsayin baiwa yayinda wasu ke tsoronsu saboda wahalar raino.