Rayuwata kashi na 150 (Yadda mata ke amfani da sutura mai nuna tsiraici)

Sauti 10:04
Mata musamman matasa yanzu haka sun rungumi dabi'ar dinkunan na fitsara.
Mata musamman matasa yanzu haka sun rungumi dabi'ar dinkunan na fitsara. AFP

Shirin rayuwata kashi na 150 tare da Zainab Ibrahim ya tabo shigar fidda tsaraici ga mata, da kuma tasirinsu ga mata a wannan zamani baya ga yadda su ke taka muhimmiyar rawa wajen sabbaba fyade.