Rayuwata kashi na 155 ( Yadda mata ke girke-girke a lokacin Ramadan)

Sauti 10:02
Mata kan shagaltu wajen girke-girke a lokacin bude bakin azumin watan na Ramadana don wadata Iyalansu.
Mata kan shagaltu wajen girke-girke a lokacin bude bakin azumin watan na Ramadana don wadata Iyalansu. AFP

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim zai mayar da hankali kan girke-girken da mata kan yi a lokacin azumin wata Ramadana don wadata iyalansu a lokacin buda baki. Ayi saurare Lafiya.