Rayuwata kashi na 162 ( Yadda kananan yara ke gararamba a tituna)

Sauti 10:00
Wasu Yara da ke gararamba a titunan Afrika.
Wasu Yara da ke gararamba a titunan Afrika. AFP PHOTO/JOSE CENDON

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim ya tabo kalubalen gararambar yara kanana a tituna, lamarin da ke ci gaba da tsananta a kasashen Afrika.