Rayuwata kashi na 161 (Kalubalen da fitattun mata ke fuskanta a zamantakewa)

Fitacciyar mawakiyar zamani a kasar Hausa Fati Nijar.
Fitacciyar mawakiyar zamani a kasar Hausa Fati Nijar. © Music In Africa

Shirin Rayuwata na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan irin kalubalen da fitattun mutane musamman mata ke fuskanta yayin mu'amalar yau da kullum a tsakanin al'umma.