Rayuwata kashi na 169( Ra'ayoyin masu saurare kan maudu'an da suka gabata)

Sauti 10:05
Ra'ayoyin masu saurare na bayar da damar tsokaci kan Maudu'an da suka gabata.
Ra'ayoyin masu saurare na bayar da damar tsokaci kan Maudu'an da suka gabata. JUNG Yeon-Je AFP/File

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim, kamar kowacce ranar Alhamis, yau ma shirin ya baiwa masu saurare damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da suka gabata. Ayi saurare Lafiya.