Rayuwata kashi na 170 (Kalubalen da mata ke fuskanta yayin girki a watan azumin)

Sauti 10:03
Misalin irin hidimar girke-girken da mata ke yi a gidajensu yayin azumin watan Ramadan.
Misalin irin hidimar girke-girken da mata ke yi a gidajensu yayin azumin watan Ramadan. © The Muslim Times

Shirin 'Rayuwata' na wannan makon ya tattauna kan kalubalen da mata ke fuskanta yayin hidimar girke-girke a lokacin azumin watan Ramadan.