Rayuwata kashi na 172 (Yadda wasu ke kauracewa kayakin da Mata ke hadawa)

Sauti 10:02
Wasu Mata a Najeriya.
Wasu Mata a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim na wannan rana ya duba yadda Mata kan dukufa wajen neman na kansu da nufin dakile matsalar zaman banza ko kuma dogaro da wasu a bukatunsu.