Rayuwata kashi na 173 (Matsalar da teba ke haifarwa)

Sauti 10:02
Akwai wasu nau'ukan abinci dake haddasa teba wadanda likitoci ke bada shawarar kaurace musu
Akwai wasu nau'ukan abinci dake haddasa teba wadanda likitoci ke bada shawarar kaurace musu ASSOCIATED PRESS - Kirsty Wigglesworth

Shirin Rayuwata na yau yayi nazari ne akan abubuwan dake haddasa teba inda wani lokaci ake samun hasarar rayuka saboda yadda masu fama da matsalar ke shan magunguna ba bisa ka'ida ba da nufin magance tebar.