Rayuwata kashi na 175 ( Mata masu noma)

Sauti 10:00
Wata mata manomiya a Myanmar
Wata mata manomiya a Myanmar REUTERS - Ann Wang

Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne kan rawar da mata ke takawa a fannin ayyukan noma duk da cewa ba sa samun tallafi daga gwamnati.