Rayuwata kashi na 176 ( Matar da ke sana'ar adaidaita a Kano)

Sauti 10:00
Sana'ar babur mai kafa uku ta fi shahara tsakanin maza a Najeriya
Sana'ar babur mai kafa uku ta fi shahara tsakanin maza a Najeriya Abdulaziz Mala

Shirin Rayuwata ya sake tattaunawa ne game da matar nan da ke sana'ar tukin adaidata sahu a jihar Kanon Najeriya domin taimaka wa mijinta.