Rayuwata kashi na 178 ( Rayuwar mata a kauye)

Rayuwar mata a kauye na cike da kunci a mafi tarin lokaci
Rayuwar mata a kauye na cike da kunci a mafi tarin lokaci © PBEAHUNYKGE/Reuters

Shirin Rayuwata ya tattauna ne kan yadda wasu mata ke rayuwa cikin kunci a yankunan karkara.