Rayuwata kashi na 179 (Ra'ayoyin masu saurare kan maudu'an da suka gabata)

Sauti 10:01
Tambarin RFI
Tambarin RFI © RFI/Sébastien Bonijol

Shirin Rayuwata na wannan rana ya baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da aka tattauna kansu a cikin mako.