Rayuwata kashi 180 ( Bikin Sallah Karama)

Sauti 10:02
Wasu Musulmai a lokacin bikin Sallar Idi a Kabul
Wasu Musulmai a lokacin bikin Sallar Idi a Kabul WAKIL KOHSAR AFP

Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne kan yadda al'ummar Musulmi suka gudanar da bikin Sallah Karama cikin kunci saboda matsin tattalin arziki da rashin tsaro.