Rayuwata kashi 181 ( Bahaya a filin Allah )

Sauti 09:59
Wata mata dake tsaftace bahaya a Afrika da Kudu a watan Nuwanmbar shekarar 2019
Wata mata dake tsaftace bahaya a Afrika da Kudu a watan Nuwanmbar shekarar 2019 REUTERS/Mike Hutchings

Shirin rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim da abokiyar aikinta Rukayya Abba Kabara ya yi dubi dangane da matsalolin rashin bahaya da mata ke fuskanta a jamhuriyar Nijar, wanda yakan tilasta musu yin bahayar a filin Allah, yayin da wasu dake rayuwa a gefen gari ke shiga cikin gagari saboda wari.