Rayuwata kashi na 182 ( Yadda matsalolin tsaro a Sahel ke shafar mata)

Sauti 10:01
Wasu Mata da ke fuskantar kuncin rayuwa saboda ta'addanci.
Wasu Mata da ke fuskantar kuncin rayuwa saboda ta'addanci. © ISSOUF SANOGO/AFP

Shirin rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya yi duba kan yadda matsalolin tsaro ko kuma ta'addanci a yankin Sahel da Najeriya ke haddasa kuncin rayuwa ga mata, musamman ganin yadda wasu kungiyoyin 'yan ta'adda ciki har da Boko Haram kan tialstawa matan ko 'ya'yansu shiga ayyukan ta'addancin.